Nishadi
Garwashi Season 2 Episode 12

Assalamu alaikum yan uwa masu kallon shirin GARWASHI wanda ke zuwa gare ku daga YouTube Channel na UK ENTERTAINMENT.
A yau shirin zai cigaba ne ga Episode na 12, kuma har yanzu dai muna a cikin Season 2 na wannan shirin mai dogon zango.
Kamar kowane ranar Litinin, zamu cigaba da kawo wannan kai tsaye domin nishadi da jindadin ku masu kallo.